Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 9:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sulemanu kuwa yana da ɗakunan dawakai da na karusai dubu huɗu (4,000), yana da mahayan dawakai dubu goma sha biyu (12,000) waɗanda suke zaune a biranen karusai, waɗansu kuma a Urushalima tare da sarki.

Karanta cikakken babi 2 Tar 9

gani 2 Tar 9:25 a cikin mahallin