Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 9:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Sulemanu sarki ya ƙera manyan garkuwoyi guda ɗari biyu na zinariya, kowace garkuwa nauyinta shekel ɗari shida ne na zinariya.

Karanta cikakken babi 2 Tar 9

gani 2 Tar 9:15 a cikin mahallin