Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 7:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Sulemanu kuwa ya miƙa hadayar bijimai dubu ashirin da dubu biyu (22,000), da tumaki dubu ɗari da dubu ashirin (120,000). Ta haka sarki tare da dukan jama'a suka keɓe Haikalin Allah.

Karanta cikakken babi 2 Tar 7

gani 2 Tar 7:5 a cikin mahallin