Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 7:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da dukan Isra'ilawa suka ga wuta ta sauko daga sama, ɗaukakar Ubangiji kuma na cike da Haikalin, sai suka sunkuyar da kansu ƙasa, suka yi sujada, suka yabi Ubangiji, saboda nagarinsa da madawwamiyar ƙaunarsa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 7

gani 2 Tar 7:3 a cikin mahallin