Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 6:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

‘Tun daga ranar da na fito da jama'ata daga ƙasar Masar, ban zaɓi wani birni daga cikin dukan kabilan Isra'ila ba, inda zan gina wurin da sunana zai kasance, ban kuma zaɓi wani mutum da zai shugabanci jama'ata Isra'ila ba.

Karanta cikakken babi 2 Tar 6

gani 2 Tar 6:5 a cikin mahallin