Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 6:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da suka yi maka zunubi (gama ba wani ɗan adam da ba ya yin zunubi), ka kuwa yi fushi da su, har ka bashe su a hannun magabtansu, magabtansu suka kakkama su suka kai wata ƙasa ta nesa ko ta kusa,

Karanta cikakken babi 2 Tar 6

gani 2 Tar 6:36 a cikin mahallin