Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 6:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan ana yunwa a ƙasar, ko annoba, ko burtuntuna, ko fumfuna, ko fārā, ko gamzari, ko da maƙiyansu za su kewaye biranensu da yaƙi, ko kowace irin annoba, da kowace irin cuta da take akwai,

Karanta cikakken babi 2 Tar 6

gani 2 Tar 6:28 a cikin mahallin