Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 6:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan abokan gāba sun kori jama'arka, wato Isra'ila, saboda laifin da suka yi maka, sa'an nan suka juyo suka shaida sunanka, suka yi addu'a, suka yi roƙo a gabanka a wannan Haikali,

Karanta cikakken babi 2 Tar 6

gani 2 Tar 6:24 a cikin mahallin