Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 6:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ka ji roƙe-roƙen bawanka da na jama'ar Isra'ila, sa'ad da suke addu'a suna fuskantar wannan wuri, ka ji daga wurin da kake zaune a Sama, sa'ad da ka ji, ka gafarta.

Karanta cikakken babi 2 Tar 6

gani 2 Tar 6:21 a cikin mahallin