Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 6:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu fa, ya Ubangiji, Allah na Isra'ila, ka cika alkawarin da ka yi wa bawanka tsohona cewa, ‘Daɗai, ba za a rasa wanda zai hau gadon sarautar Isra'ila ba, in dai 'ya'yanka maza za su lura da al'amuransu, don su yi tafiya bisa ga shari'ata, yadda kai ka yi tafiya a gabana.’

Karanta cikakken babi 2 Tar 6

gani 2 Tar 6:16 a cikin mahallin