Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 5:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sulemanu ya kammala dukan aikin Haikalin Ubangiji. Sa'an nan ya kawo kayayyakin da tsohonsa Dawuda ya riga ya keɓe, wato azurfa da zinariya, da dukan kayan girke-girke, da tasoshi, ya ajiye su a taskokin Haikalin Allah.

Karanta cikakken babi 2 Tar 5

gani 2 Tar 5:1 a cikin mahallin