Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 4:19-22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuwa Sulemanu ya yi dukan kayayyakin nan da suke cikin Haikalin Allah, duk da zinariya tsantsa aka yi su.bagade na zinariyatebur don ajiye gurasar ajiyewaalkukai tare da fitilunsu na zinariya tsantsa, domin a kunna su a gaban Wuri Mafi Tsarki na ciki kamar yadda aka tsarafurannifitiluarautakihantsukadarunacokulafarantan wutaƙofofi na can cikiƙofofi na waje

Karanta cikakken babi 2 Tar 4

gani 2 Tar 4:19-22 a cikin mahallin