Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 4:11-16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Huram kuma ya yi tukwanen ƙarfe, da manyan cokula, da daruna. Huram kuwa ya gama dukan aikin da ya alkawarta wa sarki Sulemanu a Haikalin Allah:ginshiƙi biyudajiya biyu a kan ginshiƙi biyusiffar tukakkiyar sarƙa a kan kowane ginshiƙiSiffar rumman guda ɗari huɗu domin raga don rufe dajiyar ginshiƙandakali gomadaro gomakwatarniyabijimi goma sha biyu da suke ɗauke da kwatarniyakwanoni, manyan cokula masu yatsotsi, wato ya yi dukan kayan nan da tagulla domin haikalin Ubangiji

Karanta cikakken babi 2 Tar 4

gani 2 Tar 4:11-16 a cikin mahallin