Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 36:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shelar, “In ji Sairus Sarkin Farisa, Ubangiji, Allah na samaniya ya ba ni sarautar dukan duniya, ya kuma umarce ni in gina masa Haikali a Urushalima, ta ƙasar Yahuza. Duk wanda yake na mutanensa da suke nan, Ubangiji Allahnsa ya kasance tare da shi, bari ya haura zuwa can Urushalima.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 36

gani 2 Tar 36:23 a cikin mahallin