Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 36:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya iza Sairus Sarkin Farisa a shekarar da ya ci sarauta, domin a cika maganar da Ubangiji ya faɗa wa Irmiya. Sai ya yi shela a dukan ƙasar mulkinsa, aka kuma rubuta shelar.

Karanta cikakken babi 2 Tar 36

gani 2 Tar 36:22 a cikin mahallin