Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 36:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka Ubangiji ya bashe su ga Sarkin Kaldiyawa wanda ya karkashe samarinsu da takobi a Haikali, bai yi juyayin saurayi, ko budurwa, ko tsoho, ko gajiyayye ba. Allah ya bashe su duka a hannunsa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 36

gani 2 Tar 36:17 a cikin mahallin