Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 36:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuwa tayar wa sarki Nebukadnezzar wanda ya rantsar da shi da Allah. Amma ya ƙi kula, ya taurare zuciyarsa gāba da Ubangiji, Allah na Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Tar 36

gani 2 Tar 36:13 a cikin mahallin