Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 36:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da bazara sai sarki Nebukadnezzar ya aika aka kawo shi Babila tare da kayayyaki masu daraja na Haikalin Ubangiji. Ya kuma naɗa Zadakiya ɗan'uwan Yekoniya ya zama Sarkin Yahuza da Urushalima.

Karanta cikakken babi 2 Tar 36

gani 2 Tar 36:10 a cikin mahallin