Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 35:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Konaniya kuma tare da Shemaiya da Netanel, 'yan'uwansa, da Hashabiya, da Yehiyel, da Yozabad, shugabannin Lawiyawa, su suka ba Lawiyawa abin yin hadayar Idin Ƙetarewa, raguna da 'yan awaki dubu biyar (5,000), da bijimai ɗari biyar.

Karanta cikakken babi 2 Tar 35

gani 2 Tar 35:9 a cikin mahallin