Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 35:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma faɗa wa Lawiyawa, tsarkakakku na Ubangiji, waɗanda suke koya wa dukan Isra'ila, ya ce, “Ku sa tsattsarkan akwatin alkawari a Haikalin da Sulemanu ɗan Dawuda, Sarkin Isra'ila, ya gina. Ba za ku sāke ɗaukarsa bisa kafaɗunku ba. Yanzu fa sai ku kama hidimar Ubangiji Allahnku da jama'arsa Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Tar 35

gani 2 Tar 35:3 a cikin mahallin