Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 35:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Neko ya aika 'yan saƙo su faɗa masa su ce, “Me ya gama mu da juna, ya Sarkin Yahuza? Ban zo in yi yaƙi da kai ba. Na zo ne in yi yaƙi da Sarkin Assuriya! Ka ƙyale ni! Allah ne ya riga ya faɗa mini in hanzarta. Kada ka yi gāba da Allah, wanda yake tare da ni, don kada ya hallaka ka.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 35

gani 2 Tar 35:21 a cikin mahallin