Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 35:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba a taɓa yin Idin Ƙetarewa irin wannan ba tun kwanakin annabi Sama'ila, ba wani kuma daga cikin sarakunan Isra'ila da ya kiyaye Idin Ƙetarewa kamar yadda Yosiya ya kiyaye shi tare da firistoci, da Lawiyawa, da dukan mutanen Yahuza da na Isra'ila, waɗanda suke a wurin, da kuma mazaunan Urushalima.

Karanta cikakken babi 2 Tar 35

gani 2 Tar 35:18 a cikin mahallin