Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 35:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga baya kuma suka shirya wa kansu da firistoci, saboda firistoci, 'ya'yan Haruna, maza, suna ta hidimar miƙa hadayu na ƙonawa, da kuma na kitse, har dare. Don haka Lawiyawa suka shirya wa kansu abinci, suka kuma shirya wa firistoci, 'ya'yan Haruna, maza.

Karanta cikakken babi 2 Tar 35

gani 2 Tar 35:14 a cikin mahallin