Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 35:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan suka keɓe hadayu na ƙonawa domin su rarraba bisa ga ƙungiyoyin gidajen kakanni waɗanda su ba firistoci ba ne, don su miƙa wa Ubangiji kamar yadda aka rubuta a littafin Musa. Haka nan kuma suka yi da bijiman.

Karanta cikakken babi 2 Tar 35

gani 2 Tar 35:12 a cikin mahallin