Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 35:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yosiya kuwa ya yi Idin Ƙetarewa ga Ubangiji a Urushalima. A rana ta goma sha huɗu ga wata na fari suka yanka ragon Idin Ƙetarewa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 35

gani 2 Tar 35:1 a cikin mahallin