Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 34:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yosiya kuwa ya kawar da dukan abubuwan banƙyama daga dukan ƙasar da jama'ar Isra'ila suke da ita. Ya sa dukan waɗanda suke a Isra'ila su bauta wa Ubangiji Allahnsu. A dukan kwanakin ransa, ba su kauce daga bin Ubangiji Allah na kakanninsu ba.

Karanta cikakken babi 2 Tar 34

gani 2 Tar 34:33 a cikin mahallin