Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 34:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta takwas ta mulkinsa, a lokacin yana yaro, sai ya fara neman Allah na kakansa Dawuda. A shekara ta goma, sha biyu, sai ya fara tsarkake Yahuza da Urushalima daga masujadai, da Ashtarot, da sassaƙaƙƙun siffofi, da siffofi na zubi.

Karanta cikakken babi 2 Tar 34

gani 2 Tar 34:3 a cikin mahallin