Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 34:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da yake zuciyarka mai tuba ce, ka kuma ƙasƙantar da kanka a gaban Allah, sa'ad da ka ji maganarsa a kan wurin nan da mazaunan wurin, ka kuma ƙasƙantar da kanka a gabana, ka yayyage tufafinka ka yi kuka a gabana, ni kuma na ji ka.

Karanta cikakken babi 2 Tar 34

gani 2 Tar 34:27 a cikin mahallin