Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 34:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku tafi ku yi tambaya a wurin Ubangiji domina, da kuma domin sauran waɗanda suka ragu a Isra'ila da Yahuza, a kan abin da littafin da aka gāno ya faɗa, gama Ubangiji ya yi fushi da mu da hasala mai tsanani saboda kakanninmu ba su kiyaye maganar Ubangiji, su aikata bisa ga dukan abin da aka faɗa a wannan littafi ba.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 34

gani 2 Tar 34:21 a cikin mahallin