Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 34:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen fa suka yi aiki mai aminci tare da waɗanda suke lura da su domin su gabatar da aiki, wato Yahat da Obadiya, Lawiyawa, 'ya'yan Merari, maza, da Zakariya da Meshullam na wajen 'ya'yan Kohatawa, da waɗansu Lawiyawa da suke da gwanintar bushe-bushe da na kaɗe-kaɗe.

Karanta cikakken babi 2 Tar 34

gani 2 Tar 34:12 a cikin mahallin