Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 34:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka ba da kuɗin ga ma'aikata masu lura da Haikalin Ubangiji, da ma'aikatan da suke aiki a Haikalin Ubangiji, don gyare-gyare, su maishe shi kamar yadda yake dā,

Karanta cikakken babi 2 Tar 34

gani 2 Tar 34:10 a cikin mahallin