Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 33:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka kuwa Manassa ya lalatar da Yahuza da mazaunan Urushalima. Suka aikata muguntar da ta fi ta al'umman da Ubangiji ya hallaka a gaban jama'ar Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Tar 33

gani 2 Tar 33:9 a cikin mahallin