Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 33:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran ayyukan Manassa, da addu'o'insa zuwa ga Allahnsa, da abubuwan da masugani suka faɗa sa'ad da suka yi masa magana da sunan Ubangiji Allah na Isra'ila, suna cikin littafin tarihin sarakunan Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Tar 33

gani 2 Tar 33:18 a cikin mahallin