Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 33:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma komar da bagaden Ubangiji, ya miƙa hadayu na salama da na godiya, ya kuma umarci Yahuza ta bauta wa Ubangiji Allah na Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Tar 33

gani 2 Tar 33:16 a cikin mahallin