Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 32:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku ƙarfafa, ku yi ƙarfin hali. Kada ku ji tsoro ko ku yi fargaba saboda Sarkin Assuriya, da dukan taron da suke tare da shi, gama shi wanda yake tare da mu, ya fi wanda yake tare da su.

Karanta cikakken babi 2 Tar 32

gani 2 Tar 32:7 a cikin mahallin