Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 32:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya kama aiki gadangadan, ya sāke gina dukan garukan da suka rushe, ya gina hasumiya a kai, ya kuma gina wani garu bayan wannan, ya ƙara ƙarfin Millo a birnin Dawuda, ya kuma yi makamai na yaƙi da garkuwoyi masu yawan gaske.

Karanta cikakken babi 2 Tar 32

gani 2 Tar 32:5 a cikin mahallin