Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 32:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran ayyukan Hezekiya da kyawawan ayyukansa, ga shi, an rubuta su a wahayin annabi Ishaya ɗan Amoz, a littafin sarakunan Yahuza da na Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Tar 32

gani 2 Tar 32:32 a cikin mahallin