Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 32:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma rubuta wasiƙu, ya zargi Ubangiji Allah na Isra'ila, ya yi maganar saɓo, yana cewa, “Kamar yadda gumakan al'umman sauran ƙasashe suka kāsa ceton jama'arsu daga hannuna, haka nan kuma Allahn Hezekiya ba zai iya ceton jama'arsa daga hannuna ba.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 32

gani 2 Tar 32:17 a cikin mahallin