Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 32:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu fa kada ku yarda Hezekiya ya ruɗe ku, ko ya ɓad da ku haka, kada kuwa ku gaskata shi, gama ba wani gunki na wata al'umma, ko wani mulki wanda ya taɓa ceton jama'arsa daga hannuna, ko kuma daga hannun kakannina. Wane Allah naku har da zai iya cetonku daga hannuna?’ ”

Karanta cikakken babi 2 Tar 32

gani 2 Tar 32:15 a cikin mahallin