Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 32:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, ba ku san abin da ni da kakannina muka yi wa dukan jama'ar waɗansu ƙasashe ba? Gumakan al'umman waɗannan ƙasashe sun iya ceton ƙasashensu daga hannuna?

Karanta cikakken babi 2 Tar 32

gani 2 Tar 32:13 a cikin mahallin