Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 31:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Azariya, babban firist na gidan Zadok, ya amsa masa, ya ce, “Tun lokacin da suka fara kawo sadakarsu a Haikalin Ubangiji, mun ci mun ƙoshi, abin da ya ragu kuwa yana da yawa, gama Ubangiji ya sa wa jama'arsa albarka, saboda haka abin da ya ragu a rumbu yana da yawa.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 31

gani 2 Tar 31:10 a cikin mahallin