Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 30:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama akwai jama'a jingim, da yawa kuwa mutanen Ifraimu ne, da na Manassa, da na Issaka, da na Zabaluna, da ba su tsarkake kansu ba, duk da haka sun ci Idin Ƙetarewa ba yadda aka ƙayyade ba. Sai Hezekiya ya yi addu'a dominsu, yana cewa, “Ya Ubangiji mai alheri, ka gafarta wa ko wanne

Karanta cikakken babi 2 Tar 30

gani 2 Tar 30:18 a cikin mahallin