Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 30:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Hezekiya ya aika zuwa ga dukan Isra'ila da Yahuza, ya kuma rubuta wasiƙu zuwa ga Ifraimu, da Manassa, cewa sai su zo Haikalin Ubangiji a Urushalima, domin su yi Idin Ƙetarewa na Ubangiji Allah na Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Tar 30

gani 2 Tar 30:1 a cikin mahallin