Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya gina Wuri Mafi Tsarki. Tsawonsa daidai da fāɗin Haikalin, wato kamu ashirin, fāɗinsa kuma kamu ashirin. Ya shafe shi da zinariya tsantsa, wadda jimillar nauyinta ta yi talanti ɗari shida.

Karanta cikakken babi 2 Tar 3

gani 2 Tar 3:8 a cikin mahallin