Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 29:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Banda hadayu masu yawa na ƙonawa da aka yi, akwai kuma kitse na hadaya ta salama, akwai kuma hadaya ta sha don kowace hadaya ta ƙonawa.Da haka fa aka maido hidimar Haikalin Ubangiji.

Karanta cikakken babi 2 Tar 29

gani 2 Tar 29:35 a cikin mahallin