Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 29:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hezekiya kuwa ya amsa ya ce, “Yanzu dai kun tsarkake kanku ga Ubangiji. Sai ku zo kusa ku kawo hadayu da sadakoki na godiya a Haikalin Ubangiji.” Sai taron suka kawo hadayu da sadakoki na godiya, dukan waɗanda suka yi niyya kuwa suka kawo hadayu na ƙonawa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 29

gani 2 Tar 29:31 a cikin mahallin