Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 29:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Hezekiya ya ba da umarni a miƙa hadaya ta ƙonawar a bisa bagaden. Sa'ad da aka fara miƙa hadaya ta ƙonawa, sai aka fara raira waƙa ga Ubangiji, aka busa ƙaho, sai sauran masu kayan kaɗe-kaɗe da na bushe-bushe na Dawuda, Sarkin Isra'ila, suka kama.

Karanta cikakken babi 2 Tar 29

gani 2 Tar 29:27 a cikin mahallin