Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 28:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama ya miƙa hadaya ga gumakan Dimashƙu, ga waɗanda suka ci shi da yaƙi, ya ce, “Saboda gumakan sarakunan Suriya sun taimake su, ni ma zan miƙa musu hadaya don su taimake ni.” Amma suka zama masa dalilin lalacewa, shi da dukan Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Tar 28

gani 2 Tar 28:23 a cikin mahallin