Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 28:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Filistiyawa kuma sun kai hari a biranen ƙasar Shefela, da Negeb ta Yahuza, har suka ci Bet-shemesh, da Ayalon, da Gederot, da Soko da ƙauyukanta, da Timna da ƙauyukanta, da Gimzo da ƙauyukanta. Sai suka zauna a can.

Karanta cikakken babi 2 Tar 28

gani 2 Tar 28:18 a cikin mahallin