Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 28:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mutanen da aka kira sunansu suka tashi, suka ɗauki kamammun, da ganimar, suka sa wa dukan waɗanda suke tsirara sutura. Suka sa musu sutura, suka ba su takalma, suka ba su abinci da abin sha, suka shafa musu mai. Suka hawar da dukan raunana a kan jakuna, suka kai su wurin 'yan'uwansu a Yariko, wato birnin itatuwan dabino, sa'an nan suka koma Samariya.

Karanta cikakken babi 2 Tar 28

gani 2 Tar 28:15 a cikin mahallin